top of page

Yadda ake Bude shafin Facebook Dan kasuwanci

Assalamu Alaikum Kamar yadda mukayi muku alkawarin zuwa muku da sabon bidiyo akan yadda zaku tallata hajarku (Sana'arku), mutane dubabai suga sana'arka kuma su saya.... Gashi yanzu mun kawo muku bidiyo.

Kamar yadda kuka sani mun samu jinkiri sosai wajen kawo muku wannan bidiyo, amma muna kara Baku hakuri bisa wasu uzurori da suka hanamu kawo shi cikin lokaci.

Biyon minti talatin (30 minutes) neh kawai, daure ka kalla.

Ku danna wannan link din na kasa domin kallon bidiyon a tashar mu ta #Mfullaty a YouTube.


Kada Ku manta Ku danna subscribe, kuma kuyi share na wannan post din. Mun gode.



Website: Alfullaty.com

YouTube: Mfullaty Facebook: Mfullaty


Comments


  • Facebook

©All rights reserved @MFullaty.com

Alfullaty Technologies

NO.9 wambandiggi road, Albarka area maraba, Abuja Nigeria.

Contact

Thanks for contacting me, I will get back to you soon

bottom of page