Zabi plan da kake so a ciki
Kyauta
0NGNBa ko sisi, kyauta nehValid for 3 months- Sanin makaman internet
- Iya amfani da computer
- Sanin makamar kasuwnci a internet
- iyan amfani da Applications na waya.
- Wannan yafi
Mataki na 2
500NGNEvery monthKwarewa- Kwarewa a kasuwanci a yanar gizo
- Kwarewa da iya amfani da computer
- Iya gina websites (kamar wannan)
- Bidiyo biyu (two videos) duk sati)
- Amfani da facebook domin kasuwanci (matakin farko)
Mataki na 3
2,000NGNEvery monthDuk abinda yake cikin Mataki na 2, da kuma Sirrin Internet.- Siirin kasuwanci a internet
- Bidiyo (video) guda 3 duk sati
- Kwarewa da Hacking
- Sanin Email Marketing
- Iya amfani da Facebook Marketing.
Hanyoyin biya (Payment options)
1. Ta transfer zuwa account:
Za'a iya mana transfer ta wannan account din kamar haka:
1. Sunan Account (Account name): Mustapha Ibrahim
2. Banki (BANK): GTBANK
3. Lambar Account: Account Number: 0226933150
BAYAN AN BIYA SAI A TURO DA WANNAN BAYANAN KAMAR HAKA:
1. Sunan ka (your name):
2. Kudin da ka biy da kuma sunan plan:
3. Screenshot na Transaction din da ka biya:
4. (idan banki kaje kuma): hoton teller da ka biya kudin.
5. Ta yaya kakeso a kawo maka darasin?: misali, Whats'app, Email, kokuma a kan tashar mu ta yanar gizo. (Alfullaty.com)
Bayan an biya sai a turo da bayanan ta wannan layin: +2348138497268 (Whats'App)
2. Recharge card (katin waya)
Za'a iya Sayen katin waya a turo mana ta wannan lambar:
+2348138497268 (Whats'App)
sai a bi wannan matnkin na kasa:
1. Sunan wanda ya biya: e.g "Aliyu Abubakar"
2. Plan din da aka biya: e.g "Mataki na 2"
3. Kudin da aka biya: e.g N300
3. Amfani da katin ATM (ATM Card): wannan yafi
Zaka iya amfani da katin ATM naka ka turo mana kudin zuwa account namu, ga yadda ake yi:
1. Ka danna daya daga cikin Plans din a saman shafin nan (zaka iya danna nan domin komawa sama)
2. Bayan ka shiga zai kaika wani shafi da zaka zabi irin yadda kakeso ka biya "ma;ana ta hanyar da kafi so ka biya", akwai zabi guda uku a shafin.
-
Paypal
-
Credit card (ATM card)
-
Paystack
Toh a nan zamuyi bayanin yadda zaka biya "da credit card" neh, saboda haka sai ka zabe shi, idan ka zabeshi akwai abubuwa uku da akeso kayi. gasu nan a qasa kamar haka:
-
Sunan ka (Kamar yadda yake a rubuce a jikin katin bankin ka)
-
Lambobi guda goma sha biyar kokuma sha shida (wanda suke gaban katin naka)
-
Lokacin da katin zaiyi expire (lokacin da zai daina aiki)
-
Lambobi guda uku a bayan katin ka.
-
bayan ka saka su sai ka danna "Buy now" kokuma "proceed" kokuma "Pay now" duk dai yadda ya nuna maka.
Gashi nan kamar yadda kuke gani a kasa tare da hotuna.
-
Manyan lambobin gasu nan kuna gani guda goma sha biyar kokuma sha shida kamar yadda kuke gani a hoton
-
07/21: wannan yana nufin ranar da credit card din zaiyi expire (lokacin da zai daina aiki)
-
RAVI SHANKAR: wannan shine sunan wanda ya mallaki credit card din
-
A dayan hoton kuma zakuga wasu lambobi guda uku a bayan kati, sune CVV


4. Amfani da paypal
Zaku iya amfani da paypal domin biya amma sai kunada Paypal account idan kuma babu zaku iya danna nan domin biya da paypal
5. Amfani da Paystack
Paystack ma yanada muhimmanci idan kanaso ka biya ta Paystack ba saika bude account dasu ba, kawai idan ka zabi biya ta paystack zaka cike bayanin Credit card naka neh kamar yadda mukayi bayani a sama a mataki na uku.