top of page

YouTube:
Facebook:
Sheikh Ibrahim Alfullaty
Masanin Musulunci
RAYUWAR MAKARANTA
Sheikh Ibarahim Alfullaty yayi nasara wajen koya da koyarwar ilimi fannoni daban daban da suka hada da Ilimin Fiqhu, Tarihi, Larafci (ko Adabin Larafci), Hadisi, Shari'ar Musulunci, da fannoni masu yawa da suka shafi ilimin Addinin Musulunci.
AIKI/SANA'A
Malamin makaranta
Sheikh Ibrahim Alfullaty shine ya kafa Makarantun Ibnu Qayyim Al-Jauziyyah .
kuma shi ne wanda ya kafa kuma shugaban kungiyar Shamsul Islam Organization na yanzu kuma Shugaba a Kamfanin Khalid compters Limited.
GUDUN MAWAR SA
Sheikh Ibrahim Alfullaty ne zai jagoranci gudanar da sashin "Addini" na wannan gidan yanar gizon, za a kara karatuttukan bidiyo da kuma saukar da sauti daga baya.
Latsa nan don ziyartar Channel nasa na Youtube
bottom of page