top of page

Tuntube mu

Akwai hanyoyi da dama da zaku iya amfani dasu domin ku tuntube mu amma munfi bada shawarar ayi amfani da hanyar Facebook domin ta nan muka fi reply da sauri, idan kuma aka tuuntube mu muna bukatar a saurara mana kada ace ana bukatar reply a ranar kokuma a lokacin, a'a zai iya kaiwa awa 24 (24 Hours) ma kafin kuga martanin mu.

haka kuma a wannan shafin dai zaku iya samun Whats'app groups da zamu rika posting tutorials kokuma wata tattaunawa duka a ciki.

SAMUN CIKIN TAFIYA

Muna son ji daga gare ku

+2348138497268

  • White Facebook Icon

Nemo mu a Facebook

ko dayake ba koda yaushe zan samu damar bada amsa kokuma daukan mataki da wuri ba, zanso ku aiko min da sakon ta whats'App kokuma ta email dina kamar yadda kuke gani a kasa

mustaphaibrahim37@gmail.com

Aika

  • Facebook

© Munada Dukkan haƙƙin mallaka @ Alfullaty.com

Alfullaty Technologies

NO.9 wambandiggi road, Albarka area maraba, Abuja Nigeria.

Tuntuɓa

Na gode da tuntuba na, nan kusa zakuji daga gareni

bottom of page